M. Sh 28:48 HAU

48 domin haka za ku bauta wa magabtanku waɗanda Ubangiji zai turo muku. Za ku bauta musu da yunwa, da ƙishirwa, da tsiraici, da talauci. Za su sa karkiyar ƙarfe a wuyanka har su hallaka ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:48 a cikin mahallin