M. Sh 28:52 HAU

52 Za su kewaye garuruwanku da yaƙi, har dogayen garukanku, da kagaranku waɗanda kuke dogara gare su, su rurrushe. Za su kewaye garuruwan ƙasarku da yaƙi a ƙasar da Ubangiji Allahnku ya ba ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:52 a cikin mahallin