M. Sh 28:61 HAU

61 Har yanzu kuma Ubangiji zai kawo muku kowace irin cuta, da kowace irin annoba, waɗanda ba a ambace su a littafin dokokin nan ba, har ku hallaka.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:61 a cikin mahallin