M. Sh 29:1 HAU

1 Waɗannan ne zantuttukan alkawari da Ubangiji ya umarci Musa ya faɗa wa Isra'ilawa a ƙasar Mowab, wato banda alkawarin da ya yi da su a bisa Dutsen Horeb.

Karanta cikakken babi M. Sh 29

gani M. Sh 29:1 a cikin mahallin