M. Sh 3:18 HAU

18 “A wancan lokaci ne na yi muku umarni, na ce, ‘Ubangiji Allahnku ya ba ku wannan ƙasa, ku mallake ta. Dukan mayaƙanku za su haye da shirin yaƙi a gaban 'yan'uwanku, Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:18 a cikin mahallin