M. Sh 3:21 HAU

21 “A lokacin kuwa na umarci Joshuwa na ce, ‘Ai, da idonka ka ga dukan abin da Ubangiji Allahnku ya yi wa waɗannan sarakuna biyu. Haka nan kuwa Ubangiji zai yi wa mulkoki waɗanda za ku haye zuwa wurinsu.

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:21 a cikin mahallin