M. Sh 3:26 HAU

26 “Amma Ubangiji ya yi fushi da ni saboda ku, don haka bai ji ni ba. Ya ce mini, ‘Ya isa. Kada ma ka sāke yi mini magana a kan wannan al'amari.

Karanta cikakken babi M. Sh 3

gani M. Sh 3:26 a cikin mahallin