8 “A lokacin ne fa muka ƙwace wannan ƙasa daga hannun sarakunan nan biyu na Amoriyawa, wato ƙasa wadda take a hayin Urdun, daga kwarin kogin Arnon zuwa Dutsen Harmon.”
Karanta cikakken babi M. Sh 3
gani M. Sh 3:8 a cikin mahallin