M. Sh 30:13 HAU

13 Ba kuma a hayin teku yake ba, balle ku ce, ‘Wa zai haye mana wannan teku don ya kawo mana shi don mu ji, mu kiyaye?’

Karanta cikakken babi M. Sh 30

gani M. Sh 30:13 a cikin mahallin