M. Sh 31:19 HAU

19 “Don haka, sai ka rubuta wannan waƙa, ka koya wa Isra'ilawa. Ka sa ta a bakinsu don waƙan nan ta zama shaida a gare ni game da Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:19 a cikin mahallin