M. Sh 31:28 HAU

28 Ku tattaro mini dattawan kabilanku da manyanku don in faɗa musu wannan magana a kunnensu, in kuma kira sama da duniya su zama shaida a kansu.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:28 a cikin mahallin