M. Sh 31:3 HAU

3 Ubangiji Allahnku shi ne zai yi gaba ya haye, ya hallaka al'umman da take gabanku don ku ci su. Joshuwa ne zai shugabance ku, ya haye kamar yadda Ubangiji ya faɗa.

Karanta cikakken babi M. Sh 31

gani M. Sh 31:3 a cikin mahallin