M. Sh 32:11 HAU

11 Kamar gaggafar da take kaɗa fikafikanta a kan sheƙarta,Tana rufe da 'yan tsakinta,Ta buɗe fikafikanta, ta kama su,Ta ɗauke su a bisa kafaɗunta.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:11 a cikin mahallin