M. Sh 32:22 HAU

22 Gama fushina ya kama wuta,Tana ci har ƙurewar zurfin lahira.Za ta cinye duniya da dukan amfaninta,Za ta kama tussan duwatsu.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:22 a cikin mahallin