M. Sh 32:36 HAU

36 Ubangiji zai ɗauka wa jama'arsa fansa,Zai ji ƙan bayinsa,Sa'ad da ya ga ƙarfinsu ya kāsa,Ba kuma wanda ya ragu, bawa ko ɗa.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:36 a cikin mahallin