M. Sh 32:39 HAU

39 “ ‘Ku duba fa, ni ne shi,Ba wani Allah, banda ni,Nakan kashe, in rayar,Nakan sa rauni, nakan kuma warkar,Ba wanda zai cece su daga hannuna.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:39 a cikin mahallin