M. Sh 32:4 HAU

4 “Shi Dutse ne, aikinsa kuma cikakke ne,Gama dukan hanyoyinsa masu adalci ne.Allah mai aminci ne, babu rashin gaskiya a gare shi,Shi mai adalci ne, nagari ne kuma.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:4 a cikin mahallin