M. Sh 32:42 HAU

42 Zan sa kibauna su bugu da jini,Takobina zai ci nama,Da jinin kisassu da na kamammu,Da ƙoƙon kan shugabannin maƙiya.’

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:42 a cikin mahallin