M. Sh 33:13 HAU

13 A kan Yusufu, ya ce,“Ubangiji ya sa wa ƙasarsa albarka,Da kyawawan kyautai daga sama, da raɓa,Da ruwan da yake a ƙasa,

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:13 a cikin mahallin