M. Sh 33:17 HAU

17 Darajarsa kamar ta ɗan farin bijimi take,Ƙahoninsa kamar na ɓauna suke,Da su yake tunkwiyin mutane,Zai tura su zuwa ƙurewar duniya,Haka fa rundunan Ifraimu za su zama,Haka kuma dubban Manassa za su zama.”

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:17 a cikin mahallin