M. Sh 33:29 HAU

29 Mai farin ciki ne kai, ya Isra'ila!Wane ne kamarku, mutanen da Ubangiji ya ceta?Ubangiji ne garkuwarku,Shi ne kuma takobinku mai daraja.Magabtanku za su yi muku fādanci,Amma ku za ku tattake masujadansu.”

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:29 a cikin mahallin