M. Sh 33:7 HAU

7 A kan Yahuza ya ce,“Ka ji muryar Yahuza, ya Ubangiji,Ka kawo shi wurin jama'arsa.Ka yi yaƙi da ikonka dominsu,Ka taimake shi a kan maƙiyansa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:7 a cikin mahallin