M. Sh 33:9 HAU

9 Wanda ya ce wa mahaifinsa da mahaifiyarsa,‘Ban kula da ku ba.’Ya ce wa 'yan'uwansa su ba nasa ba ne.Ya kuma ƙyale 'ya'yansa,Domin sun kiyaye maganarka,Sun riƙe alkawarinka.

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:9 a cikin mahallin