14 Duk da haka Ubangiji ya umarce ni in koya muku dokokin da farillan don ku aikata su a ƙasar da kuke hayewa zuwa ciki don ku mallake ta.”
Karanta cikakken babi M. Sh 4
gani M. Sh 4:14 a cikin mahallin