M. Sh 4:26 HAU

26 to, yau na kira sama da duniya su shaida a kanku, cewa lalle za ku hallaka nan da nan cikin ƙasar da za ku haye Urdun zuwa cikinta don ku mallake ta. Ba za ku daɗe cikinta ba, amma za a shafe ku ƙaƙaf.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:26 a cikin mahallin