M. Sh 4:39 HAU

39 Domin haka, yau sai ku sani, ku kuma riƙe a zuciyarku, cewa Ubangiji shi kaɗai ne Allah a sama da duniya. Banda shi, ba wani kuma.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:39 a cikin mahallin