M. Sh 4:46 HAU

46 a hayin Urdun a kwari daura da Bet-feyor, a ƙasar Sihon, Sarkin Amoriyawa, mazaunan Heshbon, waɗanda Musa da Isra'ilawa suka ci da yaƙi sa'ad da suka fita daga ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:46 a cikin mahallin