M. Sh 4:7 HAU

7 “Gama babu wata babbar al'umma wadda allahnta yake kusa da ita kamar yadda Ubangiji Allahnmu yake kusa da mu sa'ad da muka kira gare shi.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:7 a cikin mahallin