1 Musa ya kirawo Isra'ilawa duka, ya ce musu, “Ya ku Isra'ilawa, ku ji dokoki da farillai waɗanda nake muku shelarsu a yau! Sai ku koye su, ku aikata su sosai.
Karanta cikakken babi M. Sh 5
gani M. Sh 5:1 a cikin mahallin