M. Sh 5:21 HAU

21 “ ‘Kada ka yi ƙyashin matar maƙwabcinka. Kada kuma ka yi ƙyashin gidan maƙwabcinka, ko gonarsa, ko barorinsa mata ko maza, ko sansa, ko jakinsa, ko kowane abu da yake na maƙwabcinka.’

Karanta cikakken babi M. Sh 5

gani M. Sh 5:21 a cikin mahallin