26 Akwai wani ɗan adam wanda ya taɓa jin muryar Allah, Allah Mai Rai yana magana ta tsakiyar wuta yadda muka ji, har ya rayu?
Karanta cikakken babi M. Sh 5
gani M. Sh 5:26 a cikin mahallin