M. Sh 5:8 HAU

8 “ ‘Kada ka yi wa kanka gunki, ko wata siffar abin da yake a sama a bisa, ko siffar abin da yake a duniya a ƙasa, ko siffar abin da yake a cikin ruwa a ƙarƙashin ƙasa.

Karanta cikakken babi M. Sh 5

gani M. Sh 5:8 a cikin mahallin