M. Sh 6:1 HAU

1 “Waɗannan su ne umarnai, da dokoki, da farillai waɗanda Ubangiji Allahnku ya umarce ni in koya muku domin ku kiyaye su a ƙasar da kuke hayewa zuwa ciki don ku mallake ta,

Karanta cikakken babi M. Sh 6

gani M. Sh 6:1 a cikin mahallin