M. Sh 6:18 HAU

18 Sai ku yi abin da yake daidai, da abin da yake mai kyau a gaban Ubangiji saboda lafiyarku, domin kuma ku shiga ku mallaki ƙasa mai kyau wadda Ubangiji ya rantse zai ba kakanninku.

Karanta cikakken babi M. Sh 6

gani M. Sh 6:18 a cikin mahallin