M. Sh 6:21 HAU

21 sai ku amsa wa 'ya'yanku, ku ce, ‘Dā mu bayin Fir'auna ne a ƙasar Masar, amma Ubangiji ya fisshe mu daga Masar da dantse mai iko.

Karanta cikakken babi M. Sh 6

gani M. Sh 6:21 a cikin mahallin