M. Sh 6:24 HAU

24 Ubangiji kuwa ya umarce mu mu kiyaye dukan waɗannan umarnai, mu kuma ji tsoron Ubangiji Allahnmu domin amfanin kanmu kullum, domin kuma mu wanzu kamar yadda muke a yau.

Karanta cikakken babi M. Sh 6

gani M. Sh 6:24 a cikin mahallin