M. Sh 7:15 HAU

15 Ubangiji zai kiyaye ku daga dukan cuce-cuce. Ba zai wahalshe ku da mugayen cuce-cuce na Masar ba, waɗanda kuka sani, amma zai wahalar da duk maƙiyanku da waɗannan mugayen cuce-cuce.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:15 a cikin mahallin