M. Sh 7:19 HAU

19 Ku tuna kuma da wahalar da kuka gani da idonku, da alamu, da mu'ujizai, da dantse mai iko mai ƙarfi wanda Ubangiji Allahnku ya fito da ku. Haka nan kuma Ubangiji Allahnku zai yi da dukan al'umman nan da kuke jin tsoronsu.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:19 a cikin mahallin