M. Sh 7:22 HAU

22 Ubangiji Allahnku zai kori waɗannan al'ummai a gabanku da kaɗan da kaɗan. Ba za ku hallaka su gaba ɗaya ba, don kada namomin jeji su yaɗu, su dame ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:22 a cikin mahallin