M. Sh 8:16 HAU

16 Ya ciyar da ku da manna a jeji, abin da kakanninku ba su sani ba, domin ya koya muku tawali'u, ya jarraba ku, don ya yi muku alheri daga baya.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:16 a cikin mahallin