M. Sh 8:18 HAU

18 Sai ku tuna da Ubangiji Allahnku, gama shi ne ya ba ku ikon samun wadata domin ya cika alkawarin da ya rantse wa kakanninku kamar yadda yake a yau.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:18 a cikin mahallin