M. Sh 8:7 HAU

7 Ubangiji Allahnku zai kai ku ƙasa mai kyau. Ƙasa mai rafuffukan ruwa da maɓuɓɓugai, da idanun ruwa masu ɓuɓɓugowa daga cikin kwari da tudu.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:7 a cikin mahallin