M. Sh 8:9 HAU

9 Ƙasa ce inda za ku ci abinci a yalwace, ba za ku rasa kome ba. Ƙasa ce wadda tama ce duwatsunta, ana kuma haƙar tagulla a tuddanta.

Karanta cikakken babi M. Sh 8

gani M. Sh 8:9 a cikin mahallin