M. Sh 9:12 HAU

12 “Sa'an nan ya ce mini, ‘Tashi, ka gangara da sauri, gama jama'arka wadda ka fito da ita daga Masar ta aikata mugunta, ta kauce da sauri daga hanyar da na umarce ta ta bi. Ta yi wa kanta gunki na zubi.’

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:12 a cikin mahallin