M. Sh 9:16 HAU

16 Da na duba, sai na ga kun yi wa Ubangiji Allahnku zunubi, kun yi wa kanku maraƙi na zubi. Kun kauce da sauri daga hanyar da Ubangiji ya umarce ku ku bi.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:16 a cikin mahallin