M. Sh 9:19 HAU

19 Gama na ji tsoron zafin fushin Ubangiji da ya yi da ku, har ya so ya hallaka ku. Amma Ubangiji ya ji addu'ata a wannan lokaci.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:19 a cikin mahallin