M. Sh 9:4 HAU

4 “Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya kore su daga gabanku, kada ku ce a ranku, ‘Ai, saboda adalcinmu ne Ubangiji ya kawo mu mu mallaki ƙasar nan.’ Gama saboda muguntar al'umman nan ne Ubangiji ya kore su a gabanku.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:4 a cikin mahallin