M. Sh 9:7 HAU

7 “Tuna fa, kada ku manta da yadda kuka sa Ubangiji Allahnku ya yi fushi a jeji. Tun daga ranar da kuka fita daga Masar har kuka iso wannan wuri kuna ta tayar wa Ubangiji.

Karanta cikakken babi M. Sh 9

gani M. Sh 9:7 a cikin mahallin