Mak 1:17 HAU

17 Sihiyona tana miƙa hannuwanta,Amma ba wanda zai ta'azantar da ita.Gama Ubangiji ya umarci maƙwabtan Yakubu su zama maƙiyansa.Urushalima kuma ta zama ƙazantacciya a tsakaninsu.

Karanta cikakken babi Mak 1

gani Mak 1:17 a cikin mahallin