18 “Abin da Ubangiji ya yi daidai ne,Gama ni na ƙi bin maganarsa,Ku ji, ya ku jama'a duka,Ku dubi wahalata,'Yan matana da samarina,An kai su bauta!
Karanta cikakken babi Mak 1
gani Mak 1:18 a cikin mahallin